Nagode by Solomon Lange Mp3 download
Nagode by Solomon Lange Mp3 SONG. Nigerian Christian/Gospel Artiste Solomon Lange Released a New Single Titled “Nagode”, Which is a Powerful Song That Will Uplift Your Spirit.
LYRICS Nagode – Solomon Lange
Sabon rai, ka bani, nagode
Ceto, ka bani, nagode
Taimako, ka bani, nagode
Nasara, ka bani, nagode
Iyali, ka bani, nagode
Abokane, ka bani, na gode
Sujada ne nake Godiya ne nake
Sujada ne nake Godiya ne nake
Sujada ne nake,
ya Yesu Godiya ne nake, a!
Sujada ne nake, mai Ceto
Godiya ne nake, a!
Kai ka share Hawaye Kai ka wanke Zunubi
Kai ka bani Salama Kai ka bani yanci
Kai ka bani Warkasuwa
Kai ka bani Hikima Ma-so-yi-na,
nagode!
Sujada ne nake, (Sujada, sujada)
Godiya ne nake, (Godiya, godiya)
Sujada ne nake – Mai Ceto na (Sujada, sujada)
Godiya ne nake (Godiya, godiya)
Sujada ne nake – ya Yesu (Sujada, sujada)
Godiya ne nake, a! (Godiya, godiya)
Sujada ne nake – Mai Fansa (Sujada, sujada)
Godiya ne nake, a! O! O! O! O!.
Sarkin Runduna Allan alloli Kai mai iko – O! O!
Nagode (Nagode), Nagode (Nagode)
Nagode (Nagode), Nagode (Nagode)
Nagode (Nagode), Nagode (Nagode)
Nagode (Nagode), Nagode (Nagode)
Ya Yesu, nagode (Nagode)
Ni, nagode (Nagode) Mai iko, nagode,(Nagode)
Ni, nagode Mai Taimako, nagode (Nagode)
Nagode (Nagode) Mai Fansa, nagode (Nagode) Nagode (Nagode)
Ya Allah nagode (Nagode)
Ni nagode (Nagode) Mai Iko, nagode
(Nagode)
Ni, Nagode (Nagode) Mai Mulki,
nagode (Nagode)
Ai, nagode (Nagoda) Ni nagode (Nagode)
Ai, nagode (Nagode)
Leave a Reply